IQNA

An Fara Rijistar Sunayen Masu Shiga Gasar Kur'ani A Qatar

15:36 - April 06, 2010
Lambar Labari: 1903373
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da rijistar sunayen makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki da za su shiga cikin gasar karatu da hardar kur'ani da za a gudanar a kasar Qatar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An fara gudanar da rijistar sunayen makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki da za su shiga cikin gasar karatu da hardar kur'ani da za a gudanar a kasar Qatar. Bayanin ya kara da cewa wannan shi ne karo na goma sha bakawai da za agudanar da irin wanan gasa a kasar ta Qatar. Yanzu ahka dai bisa bayana da cibiyar da ke kula da shirya gasar ta bayar, an kammala dukkanin shirye-shiryaen da suka kamata. 557730


captcha