Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da daya daga cikin masana aharkokin tattalin arziki na kasashen musulmi ya bayyana cewa, duk da irin matsalolin tattalin arziki da suka addabi duniya, tsarin harkokin bankin musulunci zai iya yin tasiri wajen ciyar da harkokin kudi na duniya gaba. Ya kara da cewa duk da irin matsalolin tattalin arziki da suka addabi duniya, tsarin harkokin bankin musulunci zai iya yin tasiri wajen ciyar da harkokin kudi na duniya gaba. 557824