Bangaren kasa da kasa; Asalin kafa kungiyar hadin kan kasashen musulmi da ta hadinkan kasashen larabawa shi ne goyan bayan lamarin Palsdini amma wadannan kungiyoyi biyu na kasa da kasa sun kasa kawo karshen wuce gonad a irin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila da gina matsugunnan yahudawa yan share guri zauna da mamaye masallacin Kudus mai tsarki ya haddasa kungiyoyin biyu martabarsu ta zube kasa warwas.