Bangaren harkokin kur'ni: Said Sa'id Rahimi mai karatun kur'ani dan iran daga birnin Qum wanda ya yi ziyarci kasar ta Madagaskar a lokacin Maulidin Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa kuma musulmi yan sunna da Shi'a sun gamsu da salon karatunsa.