Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, majiyoyin yada labarai na kungiyar ISESCO sun habarta cewa, An fara gudanar da taron share fage na ministocin harkokin ilmi na kasashen musulmi, wanda ake gudanarwa a birnin Kualalampour na kasar Malazia, wanda yake samun halartar wakilan kasashen a kungiyar raya ilimi da alaladun musulunci kafin halartar ministocin. Taron zai mayar da hanakali kan yadda za a yi amfani da sabbin hanyoyi na zamani domin kara bunkasa ilmin musulunci.558275