Daga kasar Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Allama Fadllah babban marji'I nay an shi'a a kasar labanon ya jaddada cewa; a kokarin da ake yin a samar da hadin kai a dukan bangarori day a hada da al'adu da tunani da tafiya tare duk wani mataki na ruguzawa cin mutunci ne ga addinin Musulunci.
A wannan rana ce wani bangare na al'ummar musulmi da ya hada bangarorin mazhabobi a Labanon da wasu malamai na Saida ya yi masu bayani kan walinm da duniyar musulmi ke ciki da yadda Amerika da yahudawan sahyoniya k eke rarraba kawunasu kungiyoyin musulmi da haddasa fitina a tsakanin musulmi.
561958