IQNA

An Dakatar Da Ayyukan Wahabiyawa A Masallatansu A Baku

12:02 - April 15, 2010
Lambar Labari: 1907482
Bangaren siyasa da zamantakewa: yan sanda a jamhuriyar Azarbaijan duk da cewa suna kula da tsaro da ayyukan da wahabiyawa ke gudanarwa a masallacin Abubakar da ke birnin Baku sun kuma dakatar da ayyukan wahabiyawan a wannan masallaci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga jamhuriyar Azarbaijan ta watsa rahoton cewa; yan sanda a jamhuriyar Azarbaijan duk da cewa suna kula da tsaro da ayyukan da wahabiyawa ke gudanarwa a masallacin Abubakar da ke birnin Baku sun kuma dakatar da ayyukan wahabiyawan a wannan masallaci.Kamat Suleiman Uf Babban malamin Wahabiyawa day a yi karatun addini a kasar Saudiya kan wannan labari ya bayyana cewa; kofar masallacin ta jima a rufe kuma yan sanda bas u barin wani ya shiga cikin masallacin sai dai a yan kwanakin nan suna lura da masallacin baki daya.


562464

captcha