Bangaren kasa da kasa; Yanci da karfafawa Iyali,dukan wani yanci da walwala da karfin da iyalai ked a shi ya fuskanci matsala saboda yadda kafafen watsa labarai na yammacin Turai ke yin ca a kansu da raunana su , amma duk da haka kungiyoyi masu kare hakin iyalai da yancinsu sun yi kira da a dauki matakin kawao karshen wannan matsala.