IQNA

Musulmi A Makdoniya Sun Nuna Adawarsu Kan Karuwar Masu Kamar Musulunci

10:23 - May 01, 2010
Lambar Labari: 1915154
Bangaren kasa da kasa; kungiyoyin musulmi a kasar Makdoniyua a ci gaba da adawar da suke nunawa na karuwar masu kamar addinin musulunci a kasar da kuma yadda gwamnatin kasar take nunawa musulmi kasar halin ko in kula a ranar litinin sun gudanar da jerin gwano kuma a ranar ashirin ga watan Ordebesh na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara za su gudanar da irin wannan jerin gwano.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa bayan ta nakalto daga Utrinski Vesnik jaridar da ke fitowa a wannan kasa cewa; Bangaren kasa da kasa; kungiyoyin musulmi a kasar Makdoniyua a ci gaba da adawar da suke nunawa na karuwar masu kamar addinin musulunci a kasar da kuma yadda gwamnatin kasar take nunawa musulmi kasar halin ko in kula a ranar litinin sun gudanar da jerin gwano kuma a ranar ashirin ga watan Ordebesh na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara za su gudanar da irin wannan jerin gwano.banbancin da ake nunawa musulmi da wariya sai kara muni yake yi a tsakanin jama'a da ma uwa uba daga gwamnatin kasar.


570083

captcha