Bangaren kasa da kasa; komitin kula da danganta a Musulunci a jiya talata ashirin da daya ga watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da daya Amerika ta bayyana cewa; hukumar da ke lura da ayyukan assha na rundunar ruwa ta Amerika t ace nuna fim din batamci kan addinin Musulunci da sojojin suka yi bai dace bad a neman afuwar musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta PRNewswire ta watsa rahoton cewa; ; komitin kula da danganta a Musulunci a jiya talata ashirin da daya ga watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da daya Amerika ta bayyana cewa; hukumar da ke lura da ayyukan assha na rundunar ruwa ta Amerika t ace nuna fim din batamci kan addinin Musulunci da sojojin suka yi bai dace bad a neman afuwar musulmi.Nahad Awad darektan zartarwa na komitin kula da hulda tsakanin musulmi da Amerikawa ya jaddada cewa: bada horo na hukumar tsaro da ayyukan soji dole ya kasance ya kebanta da nuna bangarenci na siyasa ko addini ko bada rohoto na karya da karkata hakikanin abin day a faru.
578387