Bangaren siyasa da zamantakewa; Aziz Pitak Kampol shi ne aka zaba a matsayin sabon wakilin musulmian kasar Tailan a babban matsayi na Siful Islam kuma kafin wannan matsayi yana rike ne da matsayin wakilin musulman garin Yala.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na kudu maso gabacin Asiya net a watsa rahoton cewa; Aziz Pitak Kampol shi ne aka zaba a matsayin sabon wakilin musulmian kasar Tailan a babban matsayi na Siful Islam kuma kafin wannan matsayi yana rike ne da matsayin wakilin musulman garin Yala. Wannan shi ne karon farko da aka zabi wanda zai ji banci lamarin musulmai kasar ta hanyar jin ra'ayin musulman kasar da zabarsa ta wannan salo.
580862