IQNA

Farkon watan Azumi Ne Karshen Rubuta Suna A Kasar Kasa Da Ksa Ta Saudiya (Kasa Da Kasa)

16:12 - May 30, 2010
Lambar Labari: 1931439
Bangaren kasa da kasa; ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Saudiya ranar ashirin da daya ga watan Murdad daya ga watan azimin Ramadana mai albarka it ace rana ta karshe ta masu bukatar rubuta sunayensu domin halartar gasar kasa da kasa ta karatun kur'ani a mai girma a kasar Saudiya.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar muslunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar bada labarai ta Nasij ta watsa rahoton cewa; ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar Saudiya ranar ashirin da daya ga watan Murdad daya ga watan azimin Ramadana mai albarka it ace rana ta karshe ta masu bukatar rubuta sunayensu domin halartar gasar kasa da kasa ta karatun kur'ani a mai girma a kasar Saudiya.
Salih bin Abdul Aziz Al Sheikh ministan da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ya bayyana cewa; wannan gasar ta hada da karatun kur'ani ta hada tajwidi da tafsirin kur'ani .

587596
captcha