IQNA

A yau Halin Nuna wariya Da Palasdinawa Ke Ciki Ya Sahfi Duniyar Musulmi

12:44 - May 31, 2010
Lambar Labari: 1931858
Bangaren kasa da kasa: Hujjatul islama da musulimin Said Hasan Namr wani marubuci kuma limami a masallacin Hamza bin AbdulMutallib a garin Saihat na kasar Saudiya y ace halin da al'ummar Palasdinu ke ciki a yau na nuna masu wariya da zalunci ya shafi dukkan duniyar musulmin duniya .



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta al-nemer.net ta watsa rahoton cewa; Hujjatul islama da musulimin Said Hasan Namr wani marubuci kuma limami a masallacin Hamza bin AbdulMutallib a garin Saihat na kasar Saudiya y ace halin da al'ummar Palasdinu ke ciki a yau na nuna masu wariya da zalunci ya shafi dukkan duniyar musulmin duniya .A yau ya kamata musulmi da duk wani mai rajin kare hakkin dan adam da nuna tausayi da sanin ya kamata ya tashi kai da fata wajen ganin ya taimaka wajen kawo karshen wannan zalunci da nuna wariya da wuce gonad a irin da aka nunawa al'ummar palsdinu.




588077
captcha