IQNA

A yau Ne Mutanan Gaza Da Na Yammacin Kogin Jodan Za Su Zanga-zangar Gama gari

15:48 - June 01, 2010
Lambar Labari: 1932908
Bangaren kasa da kasa; Isma'il Haniya firaministan gwamnatin doka a Hamas ta bukaci al'ummar da ke zaune a yankin Zirin Gaza Da yammacin Kogin jodan da su gudanar da zanga-zangar kin jinin haramtacciyar kasar Isa'ila da yin Allah wadai da harin da ta kai wa tawagar yantar da Gaza a jiya .


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Rotars Arabi ta watsa rahoton cewa; Isma'il Haniya firaministan gwamnatin doka a Hamas ta bukaci al'ummar da ke zaune a yankin Zirin Gaza Da yammacin Kogin jodan da su gudanar da zanga-zangar kin jinin haramtacciyar kasar Isa'ila da yin Allah wadai da harin da ta kai wa tawagar yantar da Gaza a jiya . A yau ne za a guidanar da wannan zanga zanga da zummar yin Allah wada da kuma goyan bayan tawagar da ta yi kokarin kai taimako ga mutanan gaza da aka killace yau shekaru uku ken an.

589343
captcha