Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Katari Alshark ta watsa rahoton cewa; an fara gudanar da gasar karatun kur'ani karo na farko a fadin kasar Katar a gasar Mujtamu'il Fadil ta jami'ar Batakwa da kuma ta hada harda da tajwidi kuma an fara gasar ne daga ranar tara ga watan Khurdad a makarantar Ali bin Abi Talib (AS) a birnin Doha fadar mulkin kasar. Bayan yara yan makaranta ta kuma kumshi sauran bangarori na al'umma.
589110