.
Fatihiya Fatahullah shugabar kungiyar hadinn kan mata a kasar Iraki a marcen ranar ashirin ga watan Khurdad abayan taron da aka gudanar na yanki kan matsayin mata a Musulunci a wata tattaunawa da ta yi da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga yankin Kurdustan ta bayyana cewa; : taro kan matsayin mace a Musulunci da kuma wannan wata dam ace ga mata a aikace mata musulmi suka tabbatar da hakan a fanning al'ada da fasaha. Ta kara da cewa; yadda ake samun mata masu yawa da ke taka rawa a harkokin zaman takewa da la'akarin abubuwan Musulunci na nuni da daukakar matsayinsu da kuma yadda suke da masaniya kan harkokin addini.
595544