Bangaren al'adu da fasaha; an watsa matanin sakon Hadarat Ayatullahi Khamna'I jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran da ya yin a yin Allah wadai da harin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai wa masu kai agaji kungiyoyin fararen hula masu kokarin Intar da yankin zirin gaza daga killacewar da aka yi masa.