Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta bayyana cewa a wata tattaunawa da Hadi Mukadas mamba a komitin zamantakewa a majalisar shawara ta jamhuriyar Musulunci ya bayyana cewa; ; makiya na kokarin ganin sun hana duk wani tunani da nazari kan masu dagwawa da danniya kan Iran da kuma suna ta kokarin sun yada wannan tunani nasu ta hanyoyi daban daban kuma a yan kwanakin nan sun yawaita wannan yakin cacar baka da yin zagon kasa. Kuma a ta bakinsa a yau Iran a dangantakara kasa da kasa tana ganin zalunci a fili karara da killacerta da hakan ba komi bane sai zaluncin da manyan kasa amsu zalunci suka saba kan sauran kasashen masu tasowa na duniya.
599925