Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke Hubarin Imam Rida (AS) ta watsa rahoton cewa; Jihad Isma'il daya daga cikin malaman shi'a a kasar Ostriya a cikin wata ziyara day a kai Hubbarin Imam Rida (AS) ya ziyarci wasu bangarori daban-daban na Hubbarin.
601615