Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke hukumar yada al'adun Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ketare da kuma kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da musulmin duniya ta watsa rahoton cewa; wakilin Kilimiyan a majalisar shawara ta Iran ya bada labarin gudanar da bincike kan lamari da matsalolin da mabiya kananan addinai ke fuskanta a wani zama tare da shugaban majalisar shawara ta Iran Ali Larjani.
601658