Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya samu a shafin sadarwa na muhit an bayyana cewa, wata tawagar masana mabiya addinin musulunci da kuma kiristoci sun ta isa jami'ar azhar, domin tattaunawa batun tattaunawa tsakanin mabiya addinai na duniya. Tawagar za ata gudanar da tattaunawa tare da malaman addini na jami'ar Azhar, dangane da shawarwarin da aka gabatar na tattaunawar addinai, da kuma yin nazari a akn muhimman abubuwan da shawarwarin suka kunsa. Babbar manufar hakan ita ce karfafa dangantaka da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai. 603284