Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na kasar Suriya bayan ta nakalto daga kamfanin dillancin gwamnatin kasar Sana ta watsa rahoton cewa; : allon kananan tyaran suriya tare da hadin guiwar ma'aiaktar al'adu na wannan kasar ta Suriya za su halarci taron baje koli karo na uku na kasa da kasa mai taken zanen yaran duniyar musulmi da za a gudanar a nan birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran.Wannan dai shi ne taron baje koli na kasa da kasa naro na uku kan nuna iyawa ta fuskar zane ga yara kanana na duniyar musulmi da za a gudanar a ranar sha shidda ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma yaran kasar ta Suriya za su zo da nau'in zane guda saba'in da takwas a wajen wannan kasuwar baje kolin.
603292