Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ya nakalto daga info –islam ta watsa rahoton cewa;
an wallafa da watsa littafi kan yin azumi a cikin watan azumin Ramadan da waliyullah Yakubi Uf ya wallafa a cikin yaren Tatari a jamhuriyar Tataristan. A cikin wannan littafi an yi nuni da ayyoyin kur'ani da hadinan manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka.
619758