IQNA

Hadin Guiwar Duniya Musulmi Za Su Taimakawa Cibiyoyin Musulunci Latine Amerika

16:18 - August 04, 2010
Lambar Labari: 1967365
Bangaren kasa da kasa; AbdalMuhsin Turki babban sakataren hadin guiwar kungiyonin duniyar musulmi a ranar litinin sha daya ga watan Murdad na wannan shekara a wata ganawa day a yi da shugabannin cibiyoyin Musulunci a kasashen Brazil,Paraguiwe ya yadda wajibcin taimakawa cibiyoyin.
Kamfanin dillancin labarai kan harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga spa ta watsa rahoton cewa; AbdalMuhsin Turki babban sakataren hadin guiwar kungiyonin duniyar musulmi a ranar litinin sha daya ga watan Murdad na wannan shekara a wata ganawa day a yi da shugabannin cibiyoyin Musulunci a kasashen Brazil,Paraguiwe ya yadda wajibcin taimakawa cibiyoyin.
Wannan mataki ko shakka babu zai taimaka matuka gaya wajen taimakawa cibiyoyi da kungiyoyi na Musulunci musamman ma a kasashen yammaci.

625829
captcha