Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga markazattawahid.e ya watsa rahoton cewa;
za a kaddamar da ajijuwan koyar da kur'ani a garin Liege na kasar beljuim da cibiyar kula da harkokin addini ta Tauhid ta shirya a ranar laraba ashirin ga watan Murdad na wannan shekara da muke ciki ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya. Wadannan ajijuwan za a kaddamar da sun e a daidai lokacin fara azumin watan ramadana a wannan kasa a yankuna da daman a garin da hakan zai bawa musulmi damar koyan karatun kur'ani a cikin wannan wata mai girma.
627455