IQNA

Bincike Kan Bambanci Tsakanin Binciken Ilimi Da Ayoyin Kur'ani Kan Halitta

13:11 - November 29, 2010
Lambar Labari: 2039561
Bangaren kasa da kasa; a ranar shidda ga watan azar ne na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a wani zama na bainar jama'a na kungiyoyin ilimin tauraro a Marokko suka fara gudanar da bincike kan sanin bambancinda ke akwai ko babu tsakanin nazariya ta ilimi da kuma ayoyin kur'ani da ke magana kan halitta.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ya watsa rahoton cewa; a ranar shidda ga watan azar ne na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a wani zama na bainar jama'a na kungiyoyin ilimin tauraro a Marokko suka fara gudanar da bincike kan sanin bambancinda ke akwai ko babu tsakanin nazariya ta ilimi da kuma ayoyin kur'ani da ke magana kan halitta. Burin gudanar da wannan taro shi ne shirya wani tsari a shekara ta dubu biyu da goma sha daya da kuma bincike kan matsalolin da suke dunkulle a kasashen musulmi da kuma hanyoyin magance.

703173

captcha