Bangaren kasa da kasa; a karo na uku za a gudanar da taron kasa da kasa na masana zane da aka bawa wannan taro da za a gudanar karkashin daukan bakuncin jami'ar Musulunci ta Gaza sunan tajruba da hanyoyin ajiya da bada kariya da za a gudanar a rane shida da bakwai ga watan Urdebeheshet na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya .