IQNA

Za A Gudanar Da Taro Kan Makarantun Kur'ani A Hadaddiyar Daular Larabawa

11:47 - December 12, 2010
Lambar Labari: 2046457
Bagaren kasa da kasa, Za a gudanar da zaman taro kan makarantun Musulunci a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda kungiyar nan ta kasa da kasa ta mabiya mazbar shi'a Khojah ta dauki nauyin shiryawa da gudanawa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na shia 974 na yanar gizo an bayyana cewa, Za a gudanar da zaman taro kan makarantun Musulunci a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda kungiyar nan ta kasa da kasa ta mabiya mazbar shi'a Khojah ta dauki nauyin shiryawa da gudanawa a kasar.

Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da zaman taro kan makarantun Musulunci a kasar hadaddiyar daular larabawa, wanda kungiyar nan ta kasa da kasa ta mabiya mazbar shi'a Khojah ta dauki nauyin shiryawa kamar yadda ta saba akowace sheakara.

Kungiyar dai tana daya daga cikin kungiyoyi masu taka gagarumar rawa wajen yada ilimi da koyarwar ta iyalan gidan manzon Allah (SAW) a sassa daban-daban na duniya.

710650










captcha