Bangaren kasa da kasa, Boris Balwan jakadan kasar Faransa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, ya bayyana cewa mazhabar shi'a mazhaba ce ta fahimtar juna tsakanin dukkanin musulmi na duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sdarwa na kur'ani na yanar gizo nun an bayyana cewa, Boris Balwan jakadan kasar Faransa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, ya bayyana cewa mazhabar shi'a mazhaba ce ta fahimtar juna tsakanin dukkanin musulmi na duniya.
Bayani ya ci gaba da cewa Boris Balwan jakadan kasar Faransa a birnin Bagadaza na kasar Iraki, ya bayyana cewa mazhabar shi'a mazhaba ce ta fahimtar juna tsakanin dukkanin musulmi na duniya da kuma sauran addinai, sabanin sauran wasu masu ikirarin hakan.
Ya ce ko shakka babu zaman da ya yi a kasar Iraki ya taimaka masa matukawajen fahimtar abubuwa da dama da suka danganci addinin muslunci, musamamn mazhabar iyalan gidan manzon Allah.
710628