IQNA

Kayayyakin Fasahar Musulunci Na Iran Sun Samu Karbuwa A Bahrain

13:51 - December 13, 2010
Lambar Labari: 2046888
Bangaren kasa da kasa, Babbar cibiyar adana kayyakin fasaha da ala'du na muslunci da ke birnin Manama fadar mulkin kasar Bahrain, ta nuna gamsuwarta da samun kayyaykin fasahar muslunci na Iran.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalt daga jaridar Daily News da ake bugawa a kasar Bahrain cewa, babbar cibiyar adana kayyakin fasaha da ala'du na muslunci da ke birnin Manama fadar mulkin kasar Bahrain, ta nuna gamsuwarta da samun kayyaykin fasahar muslunci na Iran da ake samarwa a kasar.

Rahoton ya kara da cewa babbar cibiyar adana kayyakin fasaha da ala'du na muslunci da ke birnin Manama fadar mulkin kasar Bahrain, ta nuna gamsuwarta da samun kayyaykin fasahar muslunci na Iran da ake samarwa a jamhuriyar muslunci.

Kasar Iran dai tana da dadden tarihi kan tanada kayayyakin fasaha da tarihi namuslunci, wanda ke koma tun tsawon shekara da dama da suka gabata a cikin tarihin addinin muslunci, haka nan kuma tana yada wadannan kayayyai.


710217

captcha