IQNA

An Fitar Da Littafin Kalmomin Kur'ani A Tsawon Tarihi A Masar

10:22 - December 19, 2010
Lambar Labari: 2049266
Bangaren kasa da kasa, An buga tare da yada wani littafi mai suna kalmomin kur'ani mai tsarki a tsawon tarihi, wanda cibiyar buga littafai ta darul hilalda ke birnin Alkahira ta dauki nauyin aiwatarwa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga jaridar yaum sabi ta kasar Masar an bayyana cewa, an buga tare da yada wani littafi mai suna kalmomin kur'ani mai tsarki a tsawon tarihi, wanda cibiyar buga littafai ta darul hilalda ke birnin Alkahira ta dauki nauyin aiwatarwa tare da yada shi ga sauran mutane.

Wannan na daya daga cikin ayyukan da cibiyar ta saba gudanarwa na buga littafai musamamn am na al'adun Musulunci an buga tare da yada wani littafi mai suna kalmomin kur'ani mai tsarki a tsawon tarihi, wanda cibiyar buga littafai ta darul hilalda ke birnin Alkahira ta dauki nauyin aiwatarwa tare da yada shi.

Cibiyar Darul hilal ta buga dubban kwafi na wannan littafi an buga tare da yada wani littafi mai suna kalmomin kur'ani mai tsarki a tsawon tarihi, wanda cibiyar buga littafai ta darul hilalda ke birnin Alkahira ta dauki nauyin aiwatarwa tare da rarrabawa.

713844



captcha