Kamfanin dillancin labaran iqna ya habrta cewa, ya nakalto daga shafin yanar gizo na iloubnan cewa, an gudanar da zaman tattaunawa a birnin Beirut na kasar Lebanon dangane da halin da musulmin kasar Birtaniya suke ciki musamamn ma kan hakkokinsu a matsayinsu na musulmi.
Bayanin ya ci gaba da cewa babban dalilin gudanar da zaman shi ne gudanar da zaman tattaunawa a birnin Beirut na kasar Lebanon dangane da halin da musulmin kasar Birtaniya suke ciki musamamn ma kan hakkokinsu musamman ma wadanda ake danne musu.
Musulmin kasar Birtaniya sun sha kokawa dangae da yadda wasu masu tsananin gaba da Musulunci da kymar baki suke takura musu, duk da hakan kuwa gwamnati ba ta dauki matakan bayar da cikakkiyar kariya ga musulmi ba.
713821