Bangaren kasa da kasa, Wata tawagar Iraniyawa manema labarai ta gana da babban malamin addinin kirista armeniyawa mazauna kasar Lebanon a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan kirsimati a kasar da sauran sassa na duniya.
Kamfani9n dillancin labaran kura'ni mai tsarki na iqna ya habarta cewa, wata tawagar Iraniyawa manema labarai ta gana da babban malamin addinin kirista armeniyawa mazauna kasar Lebanon a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan kirsimati a kasar da sauran sassa na duniya, musamman ma dai mabiya addinin kirista suka fi yawa.
Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka akwai dubban mabiya addinin kirista da suke gudanar da tarukan kirsimati a sassa daban-daban daga cikin kuwa da kasashen msuulmi, tare da basu damar gudanar da tarukansu da bukukuwansu cikin 'yanci tare da nuna musu kyawawan dabiu na musulunci.
Tawagar Iraniyawa manema labarai ta gana da babban malamin addinin kirista armeniyawa mazauna kasar Lebanon a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan kirsimati a kasar da sauran sassa na duniya daban-daban.
717428