IQNA

Babban Sakataren OIC Ya Yi Gargadi Kan Barazanar Yahudawa Kan Qods

16:17 - December 26, 2010
Lambar Labari: 2053624
Bangaren kasa da kasa, Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ya yi gargadi dangane da barazanar da masallacin Qods ke fuskanta daga yahuwan sahyuniya ta rushewa, inda ya bayyana hakan da cewa yan atattare da gagarumin hadari.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kungiyar kasashen musulmi an bayyana cewa, babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ya yi gargadi dangane da barazanar da masallacin Qods ke fuskanta daga yahuwan sahyuniya ta rushewa, inda ya bayyana hakan da cewa yan atattare da gagarumin hadari ga mabiya addinai da aka safkar daga sama.

Akmal Ihsan Auglo ya bayyan ahakan ne a lokacin da yake sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ya yi gargadi dangane da barazanar da masallacin Qods ke fuskanta daga yahuwan sahyuniya ta rushewa, inda ya bayyana hakan da cewa yan atattare da gagarumin hadarin gaske.

Sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ya yi gargadi dangane da barazanar da masallacin Qods ke fuskanta daga yahuwan sahyuniya ta rushewa, inda ya bayyana hakan da cewa yan atattare da gagarumin rikici.

717745


captcha