Bangaren kasa da kasa;Fatawar da Ayatul Khamnayi jagoran juyin juya halin Musulunci ta Iran fatawar hana cin fuskawa matar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka da kuma manyan mutane da ake girmamawa a Ahlul Sunna na daga cikin abubuwa masu muhimmanci da suka faru a shekara ta dubu biyu da goma miladiya.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan nakaltowa daga majiyar Alkausar da ke watsa shirye-shiryenta ta hanyar tauraron dan adan ya watsa rahoton cewa; Fatawar da Ayatul Khamnayi jagoran juyin juya halin Musulunci ta Iran fatawar hana cin fuskawa matar ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka da kuma manyan mutane da ake girmamawa a Ahlul Sunna na daga cikin abubuwa masu muhimmanci da suka faru a shekara ta dubu biyu da goma miladiya.Wannan fatawa ta biyo bayan cin fuskar da malamain shi'a a kasar Koweiti Yaser Alhabib yaywa Aisha matar Annabin Rahama mai girma lamarin day a zama matsala da hanin dar dar a tsakanin yan sunna da shi'a lamarin da ya tilastawa jagoran fitar da wannan fatawa.
718440