Bangaren kasa da kasa, Babban mai shiga tsakani da kan batun tattaunawa tsakanin addinan muslunci da kiristanci na babbar fadar Vatican ya jaddada wajabcin ci gaba da gudanar da tattaunawa tsakanin addinan kiristanci da muslunci, bisa la’akari da hankoron wasu na baraka tsakanin addininan biyu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na radio Vatican an bayyana cewa, Babban mai shiga tsakani da kan batun tattaunawa tsakanin addinan muslunci da kiristanci na babbar fadar Vatican ya jaddada wajabcin ci gaba da gudanar da tattaunawa tsakanin addinan kiristanci da muslunci, bisa la’akari da hankoron wasu na baraka tsakanin addininan biyu a fadin duniya.
Bayanin ya ci gaba da cewa tun bayan kai hare-haren ta’addanci a kan mabiya addinin kirista a kasar masar a lokacin da suke gudanar da tarukan sabuwar shekara, dukkanin bangarorin malaman addinan biyu suka tashi kai da fata wajen ganin an karaffa tattaunawa a tsakanin mabiya adukkanin addinan biyu da suke sassa daban-daban.
Cardinal Jean-Louis mai shiga tsakani da kan batun tattaunawa tsakanin addinan muslunci da kiristanci na babbar fadar Vatican ya jaddada wajabcin ci gaba da gudanar da tattaunawa tsakanin addinan kiristanci da muslunci, bisa la’akari da hankoron wasu na baraka tsakanin addininan biyu.
724046