IQNA

Samar Da Lasisin Fitar Kayan Abincin Halal A Cibiyoyin Kasuwancin Kasar Indonesia

18:03 - January 09, 2011
Lambar Labari: 2061588
Bangaren kasa da kasa, Cibiyar da ke kula da samar da lasisin fitar da kayayyki zuwa kasashen ketare a kasar Indonesia ta sanar cewa za ta samar da irin wannan lasisi na fitar da kayaykin Halal da za a iya fita da su zuwa wajen kasar ba tare da wata matsala ba.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na thejakartapost an bayyana cewa, cibiyar da ke kula da samar da lasisin fitar da kayayyki zuwa kasashen ketare a kasar Indonesia ta sanar cewa za ta samar da irin wannan lasisi na fitar da kayaykin Halal da za a iya fita da su zuwa wajen kasar ba tare da wata matsala kan hakan ba.
Bayanin ya ci gaba da cewa kasar Indonesia tana kan gaba a duniya wajen fitar da kayyaki a cikin kasashen musulmi, wanda kuma yin amfani da lasisin fitar kayan halal zai taimaka ma harkokin tattalin arzikin kasar ta fuskar cinikayya da sauran kasashen musulmi na duniya.
Cibiyar da ke kula da samar da lasisin fitar da kayayyki zuwa kasashen ketare a kasar Indonesia ta sanar cewa za ta samar da irin wannan lasisi na fitar da kayaykin Halal da za a iya fita da su zuwa wajen kasar ba tare da wata matsala aiwatar ba.
725812


captcha