IQNA

Kungiyoyin Musulmi A Turkiya Suna Adawa da Matakin Hana Hijabi A Azarbaijan.

15:54 - January 16, 2011
Lambar Labari: 2065502
Bangaren kasa da kasa: a daidai lokacin hana sanya hijabi a makarantu da mahukumtan jamhuriyar Azarbaijan suka yi,gungun kungiyoyin musulmi a kasar Turkiya sun maida martani da kaukausar murya kan wannan mataki na nuna wariya da kuma suka ce ya sabawa zamantakewa ta adalci kuma zai kawo rikicin addini kuma sun gudanar da taron nuna adawa da matakin ne a gaban ofishin jakadancin kasar ta aazarbaijan a kasar.
Kamfanin dillacin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a daidai lokacin hana sanya hijabi a makarantu da mahukumtan jamhuriyar Azarbaijan suka yi,gungun kungiyoyin musulmi a kasar Turkiya sun maida martani da kaukausar murya kan wannan mataki na nuna wariya da kuma suka ce ya sabawa zamantakewa ta adalci kuma zai kawo rikicin addini kuma sun gudanar da taron nuna adawa da matakin ne a gaban ofishin jakadancin kasar ta aazarbaijan a kasar.


730241
captcha