IQNA

Taron Cibiyoyin Kudi Da Bankunan Musulunci A Kari Na Shida A Syria

16:59 - January 30, 2011
Lambar Labari: 2072668
Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da wani zaman taro na cibiyoyin harkokin kudi da da bankunan musulunci na kasa da kasa, wanda za a gudanar a birnin Damascus fadar mulkin kasar Syria, tare da halartar masana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Balkans.com cewa, za a gudanar da wani zaman taro na cibiyoyin harkokin kudi da da bankunan musulunci na kasa da kasa, wanda za a gudanar a birnin Damascus fadar mulkin kasar Syria, tare da halartar masana daga sassan kasar da kuma kasashen ketare.
Babbar manufar gudanar da wannan zaman taro ita ce kara kusanto da fahimta tsakanin cibiyoyin da ke kula da harkokin kudi na kasashen musulmi, ta yadda za su iya cin moriyar juna a bangarori daban-daban, musamman ma a bangaren banki.
Gudanar da wani zaman taro na cibiyoyin harkokin kudi da da bankunan musulunci na kasa da kasa, wanda za a gudanar a birnin Damascus fadar mulkin kasar Syria, tare da halartar masana, na da matukar muhimmanci ga kasashen musulmi.
737988





captcha