Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da zaman taro na ministocin da ke kula da harkokin kananan yara akasashen musulomi a birin Tripoli fadar mulkin kasar Libya, domin yin dubi kan rahotanni da aka tattara da kuma za a yi bahasi kansu dangane da yanayin yara da kuma matsalolinsu a kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ISESCO cewa An fara gudanar da zaman taro na ministocin da ke kula da harkokin kananan yara akasashen musulomi a birin Tripoli fadar mulkin kasar Libya, domin yin dubi kan rahotanni da aka tattara da kuma za a yi bahasi kansu dangane da yanayin yara da kuma matsalolinsu a kasashen musulmi da yadda za a dauki matakai na shawo kan matsalolinsu.
An gudanar da wannan zama ne a mataki na kwararru, wadanda ya fara da yin dubi kan muhimman batutuwa da suka danganci yara, musamman a kasashe masu fama da matsalolin tattalin arziki a cikin kasashen musulmi, inda yara suka fuskantar matsaloli da suka shafi rayuwarsu, karatunsu da dai sauransu.
An fara gudanar da zaman taro na ministocin da ke kula da harkokin kananan yara akasashen musulomi a birin Tripoli fadar mulkin kasar Libya, domin yin dubi kan rahotanni da aka tattara da kuma za a yi bahasi kansu dangane da yanayin yara da kuma matsalolinsu a kasashen musulmi baki daya.
744067