IQNA

Za A Gudanar Da Baje Koli Kan Sanin Kyawawan Dabi'un Manzon Allah (SAW) A London

12:16 - February 15, 2011
Lambar Labari: 2081291
Bangaren kasa da kasa, Wani kwamitin shirya tarukan addinin muslunci a kasar Birtaniya zai jagoranci shirya gudanar da wani zaman taro da kuma baje koli kan rubuce-rubucen da aka kan kyawawan dabi'un manzon Allah (SAW) wanda za a gudanar a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na alkausar cewa, wani kwamitin shirya tarukan addinin muslunci a kasar Birtaniya zai jagoranci shirya gudanar da wani zaman taro da kuma baje koli kan rubuce-rubucen da aka kan kyawawan dabi'un manzon Allah (SAW) wanda za a gudanar a birnin London fadar mulkin kasar.

Daya daga cikin muhimman ayyukan wannan kwamiti shi ne gudanar da shirye-shirye na kare addinin Musulunci daga batuncin makiya da kuma masu fatan ganin sun bata surar Musulunci a idon duniya, wannan taro na daga cikin irin ayyukansa na shekara-shekara.

Kwamitin shirya tarukan addinin muslunci a kasar Birtaniya zai jagoranci shirya gudanar da wani zaman taro da kuma baje koli kan rubuce-rubucen da aka kan kyawawan dabi'un manzon Allah (SAW) wanda za a gudanar a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya.

747617



captcha