Bangaren siyasa, Gwamnatocin da ba na musulunci ba, kuma suke yaki da addinin muslunci a yankin gabas ta tsakiya, sun girgiza sakamakon boren al'ummar kasar Masar, lamarin da ya tabbatar da cewa ba su da karbuwa a tsakanin al'ummomin da suke mulki a kansu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi wani mai sharhi kan harkokin muslunci a yankin gabas ta tsakiya Muhyiddin Sajidi ya bayyana cewa, gwamnatocin da ba na musulunci ba, kuma suke yaki da addinin muslunci a yankin gabas ta tsakiya, sun girgiza sakamakon boren al'ummar kasar Masar, lamarin da ya tabbatar da cewa ba su da karbuwa a tsakanin al'ummomin da suke mulki a kansu bisa zalunci.
Ya ci gaba da cewa hakika mahukunta a kasashen yankin gabas ta tsakiya asirinsu ya tunu sakamakon abin da ke faruwa yanzu na bore a cikin kasashensu, inda suka fahimci cewa dukkanin yaudara da karairayin da suka kwashe shekaru suna yi wa al'ummominsu hank ba shi da wani tasiri.
Ya ce gwamnatocin da ba na musulunci ba, kuma suke yaki da addinin muslunci a yankin gabas ta tsakiya, sun girgiza sakamakon boren al'ummar kasar Masar, lamarin da ya tabbatar da cewa ba su da karbuwa a tsakanin al'ummomin da suke mulki a kansu.
Yanzu haka dai da dama daga cikin kasashne larabawa da daman a fuskantar bre daga al'ummominsu, bayan da suka gaji da mulkin danniya da zalunci da kama karya na shugabanninsu.
750118