IQNA

Taron Kara Wa Juna Sani Kan Zabar Najaf A Matsayin Birnin Al'adun Musulunci

19:15 - March 09, 2011
Lambar Labari: 2093378
Bangaren kasa da kasa, An bude zaman taro na kasa da kasa kan zabar binin Jajaf Ashraf a matsayin babban birnin al'adun Musulunci na duniya a cikin shekara ta 2012, tare da halartar malamai dam asana daga kasashen musulmi da na larabawa da kuma kasashen turai.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na alkausar an bayyana cewa, An bude zaman taro na kasa da kasa kan zabar binin Jajaf Ashraf a matsayin babban birnin al'adun Musulunci na duniya a cikin shekara ta 2012, tare da halartar malamai dam asana daga kasashen musulmi da na larabawa da kuma kasashen turai da dama.

Bayanin ya ci gab ada cewa, an zabi birnin na Najaf saboda gagarumar gudunmawar da yake bayarwa ta fuskacin yada ilmomi da kuma koyarawar addinin muslunci tun tsawon shekaru na tarihi, wanda kuma ba a taba manatawa da babbar cibiyar bilimi da ke cikin birnin mai alfarma ba.

An bude zaman taro na kasa da kasa kan zabar binin Jajaf Ashraf a matsayin babban birnin al'adun Musulunci na duniya a cikin shekara ta 2012, tare da halartar malamai dam asana daga kasashen musulmi da na larabawa da kuma kasashen turai.

760135



captcha