IQNA

Malaman Addinin Musulunci Na Yankin Gabacin Nahiyar Asia Za Su Gudanar Da Zama

12:44 - March 13, 2011
Lambar Labari: 2094716
Bangaren kasa da kasa, malaman addinin musulunci na kasashen gabaci da kudancin nahiyar Asia za su gudanar da babban zamansu a birnin Kualampour fadar mulkin kasar Malazia, wanda cibiyar yada addinin musulunci ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a karo na farko.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernama an bayyana cewa, malaman addinin musulunci na kasashen gabaci da kudancin nahiyar Asia za su gudanar da babban zamansu a birnin Kualampour fadar mulkin kasar Malazia, wanda cibiyar yada addinin musulunci ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a karo na farko, wanda kuma zai samu halartar malamai da dama.
Babban sakataren cibiyar Jamil Khair Bahram ya bayyana cewa wannan zaman taro zai kwanaki uku ana gudanar da shi, kuma babbar manufar gudanar da shi ita ce kara kusanto da fahimta tsakanin dukkanin malaman musulunci musamman ma wadand suka kai matsayin bayar da fatawa ga mabiyansu da ke cikin kasashen ko kuma wajen kasar.
malaman addinin musulunci na kasashen gabaci da kudancin nahiyar Asia za su gudanar da babban zamansu a birnin Kualampour fadar mulkin kasar Malazia, wanda cibiyar yada addinin musulunci ta kasar ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa a karo na farko.
761878
captcha