Bangaren siyasa da zamantakewa, an gudanar da wani zaman taro na hadin gwiwa tasakanin malaman addinin musulunci da kuma malaman mabiya addinin Buda a kasar Thailand, da nufin kara karfafa fahimtar juna tsakanin dukkanin mabiya addinan guda biyu da suke rayuwa a kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an gudanar da wani zaman taro na hadin gwiwa tasakanin malaman addinin musulunci da kuma malaman mabiya addinin Buda a kasar Thailand, da nufin kara karfafa fahimtar juna tsakanin dukkanin mabiya addinan guda biyu da suke rayuwa a kasar ta Thailand.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman traro na da matukar muhimamnci ga dukkanin bangarori biyu, bisa la’akari da tasirin da suke da shi a kasar da kumayadda za su iya taka gagarumar rawa wajen akwo zamn lafiya tsakanin al’ummar kasar, da kuma yadda za su taimaka wajen samar da fahimtar juna yankin baki daya.
an gudanar da wani zaman taro na hadin gwiwa tasakanin malaman addinin musulunci da kuma malaman mabiya addinin Buda a kasar Thailand, da nufin kara karfafa fahimtar juna tsakanin dukkanin mabiya addinan guda biyu da suke rayuwa a kasar.
761626