Bangaren kur'ani, Shugaban cibiyar cibiyar ayyukan kur'ani saminul aimma da ke garin Neka ya bayyana cewa wannan cibiya ta gudaar da wani zama na yin bita kan dukkanin ayyukanta da ta gudanar a cikin shekarar da ta gabata da kuwa wadanda za a yi a cikin wannan shekara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo an bayyana cewa, Shugaban cibiyar cibiyar ayyukan kur'ani saminul aimma da ke garin Neka ya bayyana cewa wannan cibiya ta gudaar da wani zama na yin bita kan dukkanin ayyukanta da ta gudanar a cikin shekarar da ta gabata da kuwa wadanda za a yi a cikin wannan shekara a nan gaba.
Bayanin ya ci gaba da cewa daga cikin irin ayyukan da wannan cibiya ta gudanar da a cikin shekarar da ta gabata, har da bude ajujuwan karatu na yara kana da shekarunsu suka kama daga shida har zuwa sha biyar, inda suke samun horo na koyon karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda, gami da sanin ka'idojin karatu.
Shugaban cibiyar cibiyar ayyukan kur'ani saminul aimma da ke garin Neka ya bayyana cewa wannan cibiya ta gudaar da wani zama na yin bita kan dukkanin ayyukanta da ta gudanar a cikin shekarar da ta gabata da kuwa wadanda za a yi a cikin wannan shekara da muke ciki.
765897