Bangaren siyasa da zamantakewa, babbar cibiyar ilimin addinin mulsunci ta hauza a Barhatiyya ta kasance tun lokacin mulkin sarakunan Salukiyya, kuma ta wanzu har zuwa nann lokaci da muke, inda take ci gaba da yaye dalibai malamai da suke tunatar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto dag shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar ilimi da ke cikin yanar gizo an bayyana cewa, babbar cibiyar ilimin addinin mulsunci ta hauza a Barhatiyya ta kasance tun lokacin mulkin sarakunan Salukiyya, kuma ta wanzu har zuwa wannan lokaci da muke, inda take ci gaba da yaye dalibai malamai da suke tunatar musulmi.
Bayanin ya ci gaba da cewa a bangare guda kuma wannan katafaren dakin karatu na da matukar muhimmanci wajen adana muhimman littafai na addinin, da kuma bayar da dama da ma masu bincike da nazari domin samun dukkanin irin littafan da suke bukata domin gudanar da ayyukansu na bincike ko rubuce-rubuce.
Babbar cibiyar ilimin addinin mulsunci ta hauza a Barhatiyya ta kasance tun lokacin mulkin sarakunan Salukiyya, kuma ta wanzu har zuwa nann lokaci da muke, inda take ci gaba da yaye dalibai malamai da suke tunatar musulmi.
761092