Bangaren siyasa, wanda ya jagoranci sallar juma ta farkon shekarar hijira shamsiyya ya bayyana cewa, taken da ak abaiwa wannan shekara na kwazo da bunkasa tattalin arziki na madogara a cikin kur’ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Tehran cewa, wanda ya jagoranci sallar juma ta farkon shekarar hijira shamsiyya ya bayyana cewa, taken da ak abaiwa wannan shekara na kwazo da bunkasa tattalin arziki na madogara a cikin kur’ani mai tsarki, kmar yadda hakan ya bayyana cikin ayoyin kur’ani mai tsarki.
Wani labarin kuma ya nuni da cewa an gudanar da wani zaman taro na makon hadin kai tsakanin al’ummar musulmi a babban masallacin Hifield da ke cikin birnin harare fadar mulkin kasar Zimbabwe a mahangar marigayi Imam Khomeini (RA) daidai da lokacin gudanar da tarukan maulidin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iayalan gidansa tsarkaka.
Bayanin ya ci gaba da cewa, zaman taron wanda aka gudanar a birnin Harare, ya samu halartar mutane da suka hada malamai da kuma sauran mabiya a ddinin musulunci mazauna kasar da kuma ‘yan asalin kasar,inda suka saurari bayanai da aka gabatara wajen taron.
An gudanar da wani zaman taro na makon hadin kai tsakanin al’ummar musulmi a babban masallacin Hifield da ke cikin birnin harare fadar mulkin kasar Zimbabwe a mahangar marigayi Imam Khomeini (RA) daidai da lokacin gudanar da tarukan maulidi. 766114