Bangaren kasa da kasa, al'ummar musulmi na kasar Pakistan sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da keta al'farmar alkur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Amurka, inda suka yi Allawadai da wannan mumman aiki na ta'addanci da tsokana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Dawn an bayyana cewa, al'ummar musulmi na kasar Pakistan sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da keta al'farmar alkur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Amurka, inda suka yi Allawadai da wannan mumman aiki na ta'addanci da tsokana.
A bangare guda kuma a cikin wani byani da ya fitar bababn sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi, ya bayyana irin wadannan ayyuka na ta'addanci da gwamnatin yahudawan sahyuniyan take aikatawa kan fararen hula palastinawa da cewa aiki ne da ya yi hannaun riga da dukaknin ka'idoji da kuma dokoki na kasa da kasa, a akn ya kirayi dukkanin gwamnatoci masu fada a ji da suke safke nauyin da ya rataya kansu.
Al'ummar musulmi na kasar Pakistan sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da keta al'farmar alkur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Amurka, inda suka yi Allawadai da wannan mumman aiki na ta'addanci da tsokana ga mabiya addnin muslunci.
766196