Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; komitin malaman shi'a a kasar Afganistan sun fitar da wani bayani da a cikinsa suke bayani kan canji da sauyesauyen baya bayan nan da al'ummar yankin gabas ta tsakiya suka fara kan azzaluman gwamnatocinsu. komitin malaman shi'a a kasar Afganistan sun fitar da wani bayani da a cikinsa suke bayani kan canji da sauyesauyen baya bayan nan da al'ummar yankin gabas ta tsakiya suka fara kan azzaluman gwamnatocinsu.Sun yi Allah wadai da yadda a ke ci gaba da nuna wariya da halin ko in kula kan matsalolin al'ummomin kasashen yankin gabas ta tsakiya musamman a kasashen Bahrain,Jodan da Yaman kuma sun yi kira a cikin bayanin da suka gabatar kan hadin kai da ci gaba da gwagwarmaya.
766664